Website URL:
  Homepage

Accessibility links

   * Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
   * Accessibility Help

  BBC Account
   * News
   * Sport
   * Weather
   * Radio
   * Arts
   * Abinda ke ciki

  Binciko
  News Hausa 

BBC News Hausa Kewaye a shafin

  Sassa
  
   * Labaran Duniya 
   * Wasanni 
   * Mujalla 
   * Cikakkun Rahotanni 
   * Bidiyo 
   * Shirye-shirye na Musamman 
   * Shirye-shiryen rediyo 
   * Hotuna 

   * Manyan labarai
   * Mafi shahara

BBC Hausa Labaran Duniya

Manyan labarai

  Bidiyo 1:22

Kalli yadda asibitin cutar Coronavirus yake a Legas

  Keyframe #2
  Bidiyo 1:22

  COVID-19 ta yi sanadiyyar mutuwar dubban mutane a duniya tun bayan bullarta a karshen shekarar 2019 a kasar China.
   * 28 Fabrairu 2020

   * Hukumar alhazzan Najeriya ta dakatar da zuwa Umrah
   * Dan kwallo na farko ya kamu da Coronavirus

  Kalli yadda asibitin cutar Coronavirus yake a Legas
  
Dokar hana bara: Yadda Hisbah ta kama almajirai a Kano

  A cewar Dr. Aliyu Musa dokar ba wai take hakkin yara bane saboda "babban hakkin yaro shi ne ya yi ilimi, lokacin da ka hana shi ilimi a lokacin ka take masa hakkinsa,"
   * 28 Fabrairu 2020

  Dokar hana bara: Yadda Hisbah ta kama almajirai a Kano
  
WHO ta yabi Saudiyya saboda hana zuwa Umra

  WHO ta ce hana shigowar miliyoyin masu Umra daga kasashe zai saukaka wa Saudiyya aiwatar da matakan hana shigar cutar da yaduwarta.
   * 28 Fabrairu 2020

  WHO ta yabi Saudiyya saboda hana zuwa Umra
  
'Ana zuzuta Coronavirus don a sauke Trump'

  Mick Mulvaney ya ce kafafen jarida sun fi ba da muhimmanci ga labarin neman tsige Donald Trump, saboda tunanin hakan zai karya shugaban.
   * 28 Fabrairu 2020

  'Ana zuzuta Coronavirus don a sauke Trump'
  
Hanyoyi 4 na kare kai daga cutar coronavirus

   * 28 Fabrairu 2020

  Hanyoyi 4 na kare kai daga cutar coronavirus
  
Abubuwan da suka faru a Najeriya da Nijar da sassan duniya

  Abubuwan da suka faru a Najeriya da Nijar da sassan duniya
  
Iran ta soke Sallar Juma'a saboda Coronavirus

   * 28 Fabrairu 2020

  Iran ta soke Sallar Juma'a saboda Coronavirus
  
Yadda coronavirus ta bulla a Lagos

   * 28 Fabrairu 2020

  Yadda coronavirus ta bulla a Lagos
  
Wanne shiri Najeriya ta yi don dakile coronavirus?

   * 28 Fabrairu 2020

  Wanne shiri Najeriya ta yi don dakile coronavirus?
  
Hotunan halittun ruwa masu kayatarwa

   * 28 Fabrairu 2020

  Hotunan halittun ruwa masu kayatarwa

Labarai na Musamman

Shin matakin Ganduje na hana bara a Kano zai yi aiki?

  Gwamnatocin baya sun sha yin irin wannan doka, sai dai dokar na kasancewa tamkar dokar sarki, wadda Hausawa ke cewa ba ta wuce kwana biyu.
   * 27 Fabrairu 2020

  Shin matakin Ganduje na hana bara a Kano zai yi aiki?
  
Me ya sa Boko Haram ke yawan kai hari garin Chibok?

  Hare-haren Boko Haram a garin Chibok na yawan daukar hankalin duniya, tun bayan garkuwa da dalibai da kungiyar ta yi daga makarantar kwana ta 'yan mata a garin.
   * 25 Fabrairu 2020

  Me ya sa Boko Haram ke yawan kai hari garin Chibok?
  
Tarihin direban tasi wanda ya zama gwamnan Borno

  Ya tuka motar tasi da kirar bas da kuma akori kura ta daukar itatuwa kuma da sana'ar tukin motar ne ya ci gaba da daukar nauyin karatunsa.
   * 23 Fabrairu 2020

  Tarihin direban tasi wanda ya zama gwamnan Borno
  
Ayyukan da za a iya yi da 'kudin Abacha'

  Tun bayan rasuwar shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Sani Abacha, gwamnatocin kasar ke bankado kudaden da ake zargin ya jibge a kasashen Yamma.
   * 22 Fabrairu 2020

  Ayyukan da za a iya yi da 'kudin Abacha'

Wasanni

Dan kwallo na farko ya kamu da Coronavirus

  'Yan kwallon da suka damu game da yaduwar Coronavirus sun fara tuntubar hukumomi "saboda da tsoron" ana iya tilasta musu yin wasa a ''wurare masu hadari sosar'', in ji hukumar Fifpro.
   * 28 Fabrairu 2020

  Dan kwallo na farko ya kamu da Coronavirus
  
Kane zai dawo daga jinya kafin lokacin da aka zata - Mourinho

   * 28 Fabrairu 2020

  Kane zai dawo daga jinya kafin lokacin da aka zata - Mourinho
  
'Ban san ana bai wa 'yan wasan da suka lashe Firimiya lambar yabo ba'

   * 28 Fabrairu 2020

  'Ban san ana bai wa 'yan wasan da suka lashe Firimiya lambar yabo ba'
  
Newcastle ta hana musabaha saboda coronavirus

   * 28 Fabrairu 2020

  Newcastle ta hana musabaha saboda coronavirus
  
Lampard zai sayar da Kepa, Fury zai karfafa gwiwar Man Utd

   * 28 Fabrairu 2020

  Lampard zai sayar da Kepa, Fury zai karfafa gwiwar Man Utd
  
Manchester United ta ragargaji Club Bruges

   * 27 Fabrairu 2020

  Manchester United ta ragargaji Club Bruges
  
Filin Bernabeu ya zama abin tsoro ga Real Madrid

   * 27 Fabrairu 2020

  Filin Bernabeu ya zama abin tsoro ga Real Madrid
  
An samu Zakaru a wasannin makarantun sakandare a Abuja

   * 27 Fabrairu 2020

  An samu Zakaru a wasannin makarantun sakandare a Abuja

Shirye-shiryenmu

   * 

Sauti Shirin Hantsi
    
    Tsawon shiri 29:30
    Lokacin watsa shiri ‎06:30 GMT - 06:59 GMT
    Shirin Hantsi
   * 

Sauti Shirin Rana
    
    Tsawon shiri 30:00
    Lokacin watsa shiri ‎13:59 GMT - 14:29 GMT
    Shirin Rana
   * 

Sauti Ra’ayi Riga
    
    Tsawon shiri 1:00:00
    Lokacin watsa shiri ‎19:29 GMT - 20:29 GMT
    Ra’ayi Riga
   * 

Shirin Safe
    
    Tsawon shiri 30:00
    Lokacin watsa shiri ‎05:29 GMT - 05:59 GMT
    Shirin Safe

  Mitocinmu da sauko da sautin labarai 

Labaran Bidiyo

  Bidiyo 1:54
  Bidiyo 1:54

Muhimmancin ranar toka a Kiristanci - Rabaren Sanjume

   * 27 Fabrairu 2020

  Muhimmancin ranar toka a Kiristanci - Rabaren Sanjume
  Bidiyo 5:31
  Bidiyo 5:31

Da na samu kudi zan yi wa matata kishiya - Rikadawa

   * 27 Fabrairu 2020

  Da na samu kudi zan yi wa matata kishiya - Rikadawa
  Bidiyo 1:16
  Bidiyo 1:16

Kalli kunkuru mai shekara 100 da ya haifi 'ya'ya 800

   * 25 Fabrairu 2020

  Kalli kunkuru mai shekara 100 da ya haifi 'ya'ya 800
  Bidiyo 1:01
  Bidiyo 1:01

Mata sun shiga sana'ar damben gargajiya a Najeriya

   * 23 Fabrairu 2020

  Mata sun shiga sana'ar damben gargajiya a Najeriya
  Bidiyo 8:11
  Bidiyo 8:11

Taskun da matan da ba sa haihuwa ke shiga a Nijar

   * 24 Fabrairu 2020

  Taskun da matan da ba sa haihuwa ke shiga a Nijar
  Bidiyo 4:39
  Bidiyo 4:39

Mahaifiyata ta sadaukar da kanta gare ni - Mai ciwo a kwakwalwa

   * 23 Fabrairu 2020

  Mahaifiyata ta sadaukar da kanta gare ni - Mai ciwo a kwakwalwa

Mujalla

Lagos: Birnin da ba a kewa ko barci

   * 27 Fabrairu 2020

  Lagos: Birnin da ba a kewa ko barci
  
Yadda za ku kare kanku daga kamuwa da coronavirus

   * 26 Fabrairu 2020

  Yadda za ku kare kanku daga kamuwa da coronavirus

Dandalin Nishadantarwa

Matsalolin da suka yi wa Kannywood 'tarnaki'

  Daya daga cikin babbar matsalar da ake gani ta yi kaurin suna a shekarun nan ita ce yadda wasu 'yan fim din ke yin takun sama ko kuma zaman doya da manja tsakaninsu da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano.
   * 26 Fabrairu 2020

  Matsalolin da suka yi wa Kannywood 'tarnaki'
  
Hotunan abubuwan da suka faru a Kannywood makon jiya

  A wannan karon ma mun zabo muku wasu daga cikin hotunan abubuwan da suka faru a masana'antar fim din Kannywood a makon jiya.
   * 24 Fabrairu 2020

  Hotunan abubuwan da suka faru a Kannywood makon jiya

Rahotanni na Musamman

'Tsananin damuwa ke sa soja ya kashe kansa'

  A cewar wani masanin tsaro, kamata ya yi gwamnati ta samu masana su rika yi wa sojojin da za su je fagen fama bayani kan banbancin zama a fagen fama da kuma zaman gida, "su tabbatar cewa sojoji sun fahimci wannan."
   * 27 Fabrairu 2020

  'Tsananin damuwa ke sa soja ya kashe kansa'
  
Tarihin marigayi Hosni Mubarak

  A karkashin shugabancinsa, Masar ce a sahun gaba wajen kokarin tabbatar da yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin Isra'ila da Falasdinu.
   * 25 Fabrairu 2020

  Tarihin marigayi Hosni Mubarak
  
BBC za ta bude kyautar Komla Dumor ta 2020

  Wanda ya yi nasara zai yi aikin wata uku a hedikwatar BBC da ke Landan, inda za yi kwas din sanin sabbin makamar aiki.
   * 24 Fabrairu 2020

  BBC za ta bude kyautar Komla Dumor ta 2020

Shirye-shirye na Musamman

  Sauti 59:59
  Sauti 59:59

Ra'ayi Riga: Ya ya kamata a tunkari Coronavirus?

  Cutar Coronavirus wacce ta soma daga China na ci gaba da yaduwa a duniya
   * 28 Fabrairu 2020

  Ra'ayi Riga: Ya ya kamata a tunkari Coronavirus?

Kimiyya da Fasaha

Facebook na son a haramta 'sakonni masu cutarwa'

  Manyan kamfanonin sada zumunta irin Facebook na kara fuskantar matsin lamba cewa su magance matsalar yada bayanan kanzon kurege a intanet.
   * 16 Fabrairu 2020

  Facebook na son a haramta 'sakonni masu cutarwa'

Hotuna

Kalli hotunan ganawar Buhari da hafsoshin tsaron Najeriya

  Ranar Litinin shugaban na Najeriya ya gana da hafsoshin tsaron kasar, ko da yake ba a ga fuskar mai ba shi shawara kan sha'anin tsaro, Babagana Monguno, wanda ba ya jituwa da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar ba.
  Kalli hotunan ganawar Buhari da hafsoshin tsaron Najeriya
  
Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka makon jiya

  Wasu zababbun hotunan abubuwan da suka faru daga sassan Afirka a wannan makon.
  Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka makon jiya

Labaran TV

  Bidiyo
  
Labaran Talabijin

  Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
  Labaran Talabijin

Cibiyar Horarwa ta BBC

   * Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
   * Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau 
   * Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa? 
   * Yadda ake Tantance Gaskiyar Labari da Kare Majiyoyi 

Domin ma'abota BBC

Mitocinmu da sauko da sautin labarai

Labaran BBC Hausa a text

Abokan huldar BBC Hausa

BBC News Hausa Kewaye a shafin

  Sassa
   * Labaran Duniya 
   * Wasanni 
   * Mujalla 
   * Cikakkun Rahotanni 
   * Bidiyo 
   * Shirye-shirye na Musamman 
   * Shirye-shiryen rediyo 
   * Hotuna 

Kewaye a shafin BBC

   * News
   * Sport
   * Weather
   * Radio
   * Arts

   * Ka'idojin Amfani
   * Dangane da BBC
   * Manufar tsare sirri
   * Cookies
   * Accessibility Help
   * Parental Guidance
   * Tuntubi BBC
   * Get Personalised Newsletters

  Copyright © 2020 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka.